Home

Music

Video

Kanny

Tags:

YADDA ZAKAYI FLASHING NA ANDROID PHONE NAKA BATARE DA COMPUTER BA.


YADDA ZAKAYI FLASHING NA ANDROID PHONE NAKA BATARE DA COMPUTER BA.Yaude zamuyi bayani akan yadda zakayi flashing na wayarka batare da computer ba,wannan hanayace mafi sauki wacca Koda kamanta security nawayarka kokuma tana baka wata matsalar kana san kayi flashing nata toh badole seda computer zakayiba zama kaiya yi dakanka,ga yadda zakayi.

Abuna farkoh dazakayi shine katabba tar da wayarka a kashe take sannan kuma wayarka da caji,idanma wayarka ba akashe takeba toh kakasheta abu nafarkoh dazakayi shine zaka danna madan nin rage volume dakuma na kunna waya atare zaka tannesu harse wayarka takawo zaka daga.

Dazaran takawo zata baka wasu kalan rubutuka toh seka danna madannin rage volume zakaga yatafi rubutun nakasa daga rubutun farkoh zaka fara irgawa zuwa na hida zaka tsaya  seka danna madannin kunna waya zakaga tafara formating nakomai canzakaga ta kashe kanta seka danjirayeta zakaga takawo dazaran dakawo zata danyi wani dogan searching tana gamawa wayarzata kawo.

Dazaran takawo zata cema welcome, akasa zakaga tacema start seka Danna daga nan zata baka language seka zabi yaran da kake amfani dashi daga nan se country dahaka dahaka zaka gama cikewa kana gama cikewa zata kawoma shike nanka gama flashing ammafa kasani inkayiwa waya flashing komai nacikinta yatafi baze dawoba.

Dafatan wannan lecture din tamu tagansar da ku domin samun wainsu darusan namu kucigaba da bibiyarmu ta wannan shafin na www.hausatk.com.ng

Share this


0 comments:

Post a Comment

Privacy Policy | About Us | Contact | Terms and condition
KOYARWA DA NISHADANTARWA SUNE ALKIBLAR MU | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Abdulmusa