Home

Music

Video

Kanny

Tags:

YADDA ZAKA KARE FACEBOOK DINKA DA GA MAKWAMUSA.


YADDA ZAKA KARE FACEBOOK DINKA DA GA MAKWAMUSA.


Shide Facebook hanyace ta sada zumunta amma ansamu wasu gurba tattu wainda basa so a ringa sada zumunta,suna kwamishema mutum Facebook account nashi toh gata yadda zaka hanasu kwamishe naka.


Abu nafarkoh shine wasu daga cikin mu suna barin a ringa ganin number su a Facebook toh kaje kaboye numka Wanda Kai ka dai zaka kegani domin wasu makwamusan sunayin amfani da numbar mutum wajan kwamishe account dinshi to dazaran kayi haidin nata bawanda zeganta ka kubuta.

Abu nabiyu shine kana cikin chatting da mutun zema Link to dazaran kabude link din zakaga ance kasa Facebook phone number da Kuma password kada kasake kasa domin dazaran kasan shike nan zesamu damar shiga ckin account naka har ya kwamushe shi.

Abu kuma na uku shine zaka ga ankira ka da numbar kasar waje ko kuma ta Nigeria zakaji sunce mune masu kamdanin  Facebook mun turoma wasu code maza kafada manasu zamuma gyarane account dinka ne toh koda ace anturo kada kasake kafada musu domin dazaran kafada musu shike nan zasu kwamushe ka.

Dafantan de zaku kiyayede domin hana makwamusa samun dama amma akwai wasu makwamusan da basa buka tar wainanna abubuwan zasu kwamushe shema account toh  zamuyi muku baya nin zadda zaka dawo dashi koda an kwamushe shi.

Dafatan de kungamsu da wannan abun damuka kawo muku domin samun wainsu abubuwan na kimiyya da kuma soyayya maza kucigaba da bibiyarmu a wannan shafin na www.hausatk.com.ng

Share this


0 comments:

Post a Comment

Privacy Policy | About Us | Contact | Terms and condition
KOYARWA DA NISHADANTARWA SUNE ALKIBLAR MU | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Abdulmusa