Home

Music

Video

Kanny

Tags:

YADDA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA.

YADDA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA


Abuna farkoh shine yayin da kaje kagabatar da kanka a wajan yarinya kace kana sonta toh dole ita wannan budurwar tasan inda ta ajiyeka sede wasu matan suna da alkunya bazasu iya gaya makaba amma zakaga tana da murmushi batasan kuhada fuska da ita,wata kuma anan zata iya amsa maka tace tana Sanka ammazata gayamane ta sigar annashuwa da Kuma alkunya.

Abuna biyu kuma shine duk lokacin dakaje fira kokuma kuna fira ta waya zakaga ita bata sankudena wannan firar sabidda dadin datakeji musamman ma ace ka iya fitar da kalamai masu dadi sannan kuma ka iya tsari,inhar baka iya wannan ba zakaga ita budurwar taka takosa katafi kokuma takosa ka katsewayar.

Abuna uku kuma zakaga akoda yaushe idan kanatare da ita zatakasance Mai fara'a dakuma nushadi inhar Bata yin wannan toh badan Allah take sankaba kila walau tanasan kudinka kokuma tana san wani abu awajanka,amma ni shawa rar dazan baka shine kakasance mai iya tsari,kalamai,da Kuma barkwanci inhar ka iya wainnan gaskiya dawuya wani yazo daga baya ya koreka a wajan yarinya inhar tanasanka.

nide a iya sanina wainnan sune hanyar dazaka Gane yarinya tana sanka domin samun wainsu darusan dasuka shafi soyayya kokuma kimiyya kucigaba da bibiyarmu ta wannan shafin na www.hausatk.com.ng

Share this


0 comments:

Post a Comment

Privacy Policy | About Us | Contact | Terms and condition
KOYARWA DA NISHADANTARWA SUNE ALKIBLAR MU | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Abdulmusa