Home

Music

Video

Kanny

Tags:

YADDA ZAKA DAKKOH APPLICATION CIKIN SAUKI.

YADDA ZAKA DAKKOH APPLICATION CIKIN SAUKI.Dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki wanda yabani dama nakawo muku yadda zaka dakkoh application cikin sauki toh abuna farkoh dazakayi shine.

zaka shiga play store seka Dora Gmail account dinka dazaran kadora zebaka searching a sama sekasa duk sunan application din dakake so kadaukoh dazaran karubuta zebaka application dayawa seka zabi Wanda zaka dakkoh,idan kazaba yabude seka danna install dazaran yayi install shikenan ka dakkoh application.

Nagode muku dakuka saurari wannan Shirin namu domin samun wa insu sabbin Shirin namu kucigaba da bibiyarmu ta wannan shafin na www.hausatk.com.ng

Share this


0 comments:

Post a Comment

Privacy Policy | About Us | Contact | Terms and condition
KOYARWA DA NISHADANTARWA SUNE ALKIBLAR MU | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Abdulmusa