Home

Music

Video

Kanny

Tags:

KALAMAN SOYAYYA MASU SANYAYA ZUCIYA NA SAURAYI DA BUDURWA.

KALAMAN SOYAYYA MASU SANYAYA ZUCIYA NA SAURAYI DA BUDURWA.
(SAURAYI)

1.Kina da kyawu wanda baze misaltuba ga iya kwalliya.
2.Nibakomai yake birgeniba face inganki kina mirmishi
3.Koda zaa tara dukkan yan matan duniya bana tuna nin za a samu Mai kwanki.
4.Gaki da hankali,natsuwa,kwarjini dakuma ilimi.
5.Ke sarauniyace a cikin mata duk Wanda ya sameki ya huta.
6.Nasara tafarko dana fara samu a rayuwata itace mallakar zuciyarki.
7.Bana tuna nin inna rasaki zan sake samun mace mai kyawu da hankaki da nutsuwa kamarki.
8.Kin kasance zara nikuma nazama wata.
9.Kece sarauniyar dake milkin birnin zuciyata.
10.Fatana shine inkasance tare dake har abada.
(BUDURWA)

1.Nasarata ta farkoh dana fara samu a rayuwata itace dana sameka a matsayin saurayina.
2.Sonka yagame min jinin jikina.
3. Bana iya barci inbanji wannan zazzakar miryar takaba.
4.Sonka ya zame min tamkar jinin dake yawo a jikina.
5.Ni abin alfah rine a wajena dana kasance budurwar ka.
6.Ko kasan ni inbaka bazan iya rayuwaba.
7.Ana tacemin bamu daceba ammani banga hakan ba sabidda tsana nin kaunar dana ke maka.
8.zuciyata na lale marhaban da samun soyayya ka.
9.Karka yadani nima bazan yada kaiba abin alfah rina.
10.Nariga nashiga birnin kogin sonka na har abada.

Wa innan kalaman inhar ka/ki yisu insha Allahu soyayyarku zata kara karfi dakuma shakuwa kucigaba da bibiyarmu ta wannan nafin domin samun lamarin soyayya da kuma kimiyya, www.hausatk.com.ng

Share this


0 comments:

Post a Comment

Privacy Policy | About Us | Contact | Terms and condition
KOYARWA DA NISHADANTARWA SUNE ALKIBLAR MU | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Abdulmusa