Home

Music

Video

Kanny

Tags:

AMFANIN RAKE .


AMFANIN RAKEAmfanin rake ajikin mutum toh itade rake wata abace da ake nomawa kuma ake Sha ,Amma wasu daga cikinmu kawai suna Shan rakene basu san amfanin taba rake tana da matukar amfani ajikin mutum kamar haka.


1.Tana maganin ciwon daji.

2.Tana karawa mutum karfi da kuzari Sana diyyar wani kyamikal dake jikinta.

3.Tana Kara karfin hakori da kasusuwan jiki.

4.Tana taimakawa mai juna biyu wajan samun saukin haihuwa sana diyar  folic acid ko kuma vitamin B9 wanda yake bayar da kariya ga haihuwar jarirai masu nakasashen jiki.

5.Tana taimakawa wajan rage nauyin jiki sabbida bata dauke DAWANI mai ko.

6.Tana taimakawa masu ciwan hanta wajan magani.

7.Tana taimakawa wajan narkewar abinci sanadiyyar camikal din potassium dake jikin rake.

8.Tana taimakawa wajan rage zafin ciwo.

9.Tana taimakawa wajan samutum nishadi .

10. tana fitar da mutum daga cikin kunci yayin dayake Sha.


wanann shine amfanin rake ajikin mutum inafata wannan  abubuwan Dana kawo muku zasu gamsar daku domin samun sabbin Shirye shiryenmu kucigaba da bibiyarmu ta wannan shafin na www.hausatk.com.ng

Share this


0 comments:

Post a Comment

Privacy Policy | About Us | Contact | Terms and condition
KOYARWA DA NISHADANTARWA SUNE ALKIBLAR MU | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Abdulmusa