Home

Music

Video

Kanny

Tags:

YADDA ZAKASA CAMPANY SUKWASHE KUDIN WANDA YATA KURAMA DA PLASHING.

YADDA ZAKASA CAMPANY SUKWASHE KUDIN WANDA YATA KURAMA DA PLASHING.
Assalamu alaikum Yan uwa barkanmu da warhaka yau na kawo muku saban darasi wanda zakayi amfani dashi ga Wanda yatakuraman da plashing Wanda zakasa company su kwashe dukkan dudinsa koda ace layinsa (GLO,MTN,AIRTEL,9MOBILE) dukkansu anayin amfani da wain nan abubuwan.

Da farkoh abin dazakayi shine zakashiga cikin phone na wayarka seka sa wainnan nambobin **70*171 seka sa numba wanda yadamekan saga kashe Kuma sekasa # seka tura misali ( **70*17108077742911#) haka zakayi dazaran katura shuwanda ya takurama Koda ya Kira bazata shigoba sede yaji campany sun kwashe dukkan kudinsa,idan kanaso kacire shi a wannan tsarin seka danna wainnan nambobin ##70# sekenan ka cireshi daga wannan tsarin.

 mungode dakuka tsaya kuka saurari wannan Shirin namu na yadda zaka sa campany su kwashe kudin Wanda ya takurama da flashing, kuci gaba da bibiyarmu ta wannan shafin namu na hausatk.com.ng domin samun shirye shiryemu mungode.

Share this


0 comments:

Post a Comment

Privacy Policy | About Us | Contact | Terms and condition
KOYARWA DA NISHADANTARWA SUNE ALKIBLAR MU | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Abdulmusa