Saturday, March 28, 2020

LABARAI DA DUMI DUMINSU SHUGABAN KASA MUHAMMAD BUHARI YAKAMU DA CUTAR CORONA VIRUS KUBIYOMU DOMIN JIN YADDA TAKAYA.

LABARAI DA DUMI DUMINSU SHUGABAN KASA MUHAMMAD BUHARI YAKAMU DA CUTAR CORONA VIRUS KUBIYOMU DOMIN JIN YADDA TAKAYA.


shugaban kasa muhammadu bahari yakamu da cutar Corona virus Amma sabidda kada hankalin talakan Nigeria ya tashi wannan shiyasa haryanxu aka ki bayyanawa Amma antabbatar da shima yakamu da cutar.

Sannan buguda Kari shugaban kasar Yana Mai bama yan Nigeria hakuri dasubi doka kada sutada hayaniya dan gudun matsala,abinda ya kamacemu shine kawai ADDUA Allah yakawomana sauki a duk lamuranmu.

Thursday, December 5, 2019

YADDA ZAKA DAKKOH APPLICATION CIKIN SAUKI.

YADDA ZAKA DAKKOH APPLICATION CIKIN SAUKI.


Dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki wanda yabani dama nakawo muku yadda zaka dakkoh application cikin sauki toh abuna farkoh dazakayi shine.

zaka shiga play store seka Dora Gmail account dinka dazaran kadora zebaka searching a sama sekasa duk sunan application din dakake so kadaukoh dazaran karubuta zebaka application dayawa seka zabi Wanda zaka dakkoh,idan kazaba yabude seka danna install dazaran yayi install shikenan ka dakkoh application.

Nagode muku dakuka saurari wannan Shirin namu domin samun wa insu sabbin Shirin namu kucigaba da bibiyarmu ta wannan shafin na www.hausatk.com.ng

Tuesday, December 3, 2019

YADDA ZAKAYI FLASHING NA ANDROID PHONE NAKA BATARE DA COMPUTER BA.


YADDA ZAKAYI FLASHING NA ANDROID PHONE NAKA BATARE DA COMPUTER BA.Yaude zamuyi bayani akan yadda zakayi flashing na wayarka batare da computer ba,wannan hanayace mafi sauki wacca Koda kamanta security nawayarka kokuma tana baka wata matsalar kana san kayi flashing nata toh badole seda computer zakayiba zama kaiya yi dakanka,ga yadda zakayi.

Abuna farkoh dazakayi shine katabba tar da wayarka a kashe take sannan kuma wayarka da caji,idanma wayarka ba akashe takeba toh kakasheta abu nafarkoh dazakayi shine zaka danna madan nin rage volume dakuma na kunna waya atare zaka tannesu harse wayarka takawo zaka daga.

Dazaran takawo zata baka wasu kalan rubutuka toh seka danna madannin rage volume zakaga yatafi rubutun nakasa daga rubutun farkoh zaka fara irgawa zuwa na hida zaka tsaya  seka danna madannin kunna waya zakaga tafara formating nakomai canzakaga ta kashe kanta seka danjirayeta zakaga takawo dazaran dakawo zata danyi wani dogan searching tana gamawa wayarzata kawo.

Dazaran takawo zata cema welcome, akasa zakaga tacema start seka Danna daga nan zata baka language seka zabi yaran da kake amfani dashi daga nan se country dahaka dahaka zaka gama cikewa kana gama cikewa zata kawoma shike nanka gama flashing ammafa kasani inkayiwa waya flashing komai nacikinta yatafi baze dawoba.

Dafatan wannan lecture din tamu tagansar da ku domin samun wainsu darusan namu kucigaba da bibiyarmu ta wannan shafin na www.hausatk.com.ng

Monday, December 2, 2019

AMFANIN RAKE .


AMFANIN RAKEAmfanin rake ajikin mutum toh itade rake wata abace da ake nomawa kuma ake Sha ,Amma wasu daga cikinmu kawai suna Shan rakene basu san amfanin taba rake tana da matukar amfani ajikin mutum kamar haka.


1.Tana maganin ciwon daji.

2.Tana karawa mutum karfi da kuzari Sana diyyar wani kyamikal dake jikinta.

3.Tana Kara karfin hakori da kasusuwan jiki.

4.Tana taimakawa mai juna biyu wajan samun saukin haihuwa sana diyar  folic acid ko kuma vitamin B9 wanda yake bayar da kariya ga haihuwar jarirai masu nakasashen jiki.

5.Tana taimakawa wajan rage nauyin jiki sabbida bata dauke DAWANI mai ko.

6.Tana taimakawa masu ciwan hanta wajan magani.

7.Tana taimakawa wajan narkewar abinci sanadiyyar camikal din potassium dake jikin rake.

8.Tana taimakawa wajan rage zafin ciwo.

9.Tana taimakawa wajan samutum nishadi .

10. tana fitar da mutum daga cikin kunci yayin dayake Sha.


wanann shine amfanin rake ajikin mutum inafata wannan  abubuwan Dana kawo muku zasu gamsar daku domin samun sabbin Shirye shiryenmu kucigaba da bibiyarmu ta wannan shafin na www.hausatk.com.ng

Sunday, December 1, 2019

YADDA ZAKA KARE FACEBOOK DINKA DA GA MAKWAMUSA.


YADDA ZAKA KARE FACEBOOK DINKA DA GA MAKWAMUSA.


Shide Facebook hanyace ta sada zumunta amma ansamu wasu gurba tattu wainda basa so a ringa sada zumunta,suna kwamishema mutum Facebook account nashi toh gata yadda zaka hanasu kwamishe naka.


Abu nafarkoh shine wasu daga cikin mu suna barin a ringa ganin number su a Facebook toh kaje kaboye numka Wanda Kai ka dai zaka kegani domin wasu makwamusan sunayin amfani da numbar mutum wajan kwamishe account dinshi to dazaran kayi haidin nata bawanda zeganta ka kubuta.

Abu nabiyu shine kana cikin chatting da mutun zema Link to dazaran kabude link din zakaga ance kasa Facebook phone number da Kuma password kada kasake kasa domin dazaran kasan shike nan zesamu damar shiga ckin account naka har ya kwamushe shi.

Abu kuma na uku shine zaka ga ankira ka da numbar kasar waje ko kuma ta Nigeria zakaji sunce mune masu kamdanin  Facebook mun turoma wasu code maza kafada manasu zamuma gyarane account dinka ne toh koda ace anturo kada kasake kafada musu domin dazaran kafada musu shike nan zasu kwamushe ka.

Dafantan de zaku kiyayede domin hana makwamusa samun dama amma akwai wasu makwamusan da basa buka tar wainanna abubuwan zasu kwamushe shema account toh  zamuyi muku baya nin zadda zaka dawo dashi koda an kwamushe shi.

Dafatan de kungamsu da wannan abun damuka kawo muku domin samun wainsu abubuwan na kimiyya da kuma soyayya maza kucigaba da bibiyarmu a wannan shafin na www.hausatk.com.ng

KALAMAN SOYAYYA MASU SANYAYA ZUCIYA NA SAURAYI DA BUDURWA.

KALAMAN SOYAYYA MASU SANYAYA ZUCIYA NA SAURAYI DA BUDURWA.
(SAURAYI)

1.Kina da kyawu wanda baze misaltuba ga iya kwalliya.
2.Nibakomai yake birgeniba face inganki kina mirmishi
3.Koda zaa tara dukkan yan matan duniya bana tuna nin za a samu Mai kwanki.
4.Gaki da hankali,natsuwa,kwarjini dakuma ilimi.
5.Ke sarauniyace a cikin mata duk Wanda ya sameki ya huta.
6.Nasara tafarko dana fara samu a rayuwata itace mallakar zuciyarki.
7.Bana tuna nin inna rasaki zan sake samun mace mai kyawu da hankaki da nutsuwa kamarki.
8.Kin kasance zara nikuma nazama wata.
9.Kece sarauniyar dake milkin birnin zuciyata.
10.Fatana shine inkasance tare dake har abada.
(BUDURWA)

1.Nasarata ta farkoh dana fara samu a rayuwata itace dana sameka a matsayin saurayina.
2.Sonka yagame min jinin jikina.
3. Bana iya barci inbanji wannan zazzakar miryar takaba.
4.Sonka ya zame min tamkar jinin dake yawo a jikina.
5.Ni abin alfah rine a wajena dana kasance budurwar ka.
6.Ko kasan ni inbaka bazan iya rayuwaba.
7.Ana tacemin bamu daceba ammani banga hakan ba sabidda tsana nin kaunar dana ke maka.
8.zuciyata na lale marhaban da samun soyayya ka.
9.Karka yadani nima bazan yada kaiba abin alfah rina.
10.Nariga nashiga birnin kogin sonka na har abada.

Wa innan kalaman inhar ka/ki yisu insha Allahu soyayyarku zata kara karfi dakuma shakuwa kucigaba da bibiyarmu ta wannan nafin domin samun lamarin soyayya da kuma kimiyya, www.hausatk.com.ng

YADDA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA.

YADDA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA


Abuna farkoh shine yayin da kaje kagabatar da kanka a wajan yarinya kace kana sonta toh dole ita wannan budurwar tasan inda ta ajiyeka sede wasu matan suna da alkunya bazasu iya gaya makaba amma zakaga tana da murmushi batasan kuhada fuska da ita,wata kuma anan zata iya amsa maka tace tana Sanka ammazata gayamane ta sigar annashuwa da Kuma alkunya.

Abuna biyu kuma shine duk lokacin dakaje fira kokuma kuna fira ta waya zakaga ita bata sankudena wannan firar sabidda dadin datakeji musamman ma ace ka iya fitar da kalamai masu dadi sannan kuma ka iya tsari,inhar baka iya wannan ba zakaga ita budurwar taka takosa katafi kokuma takosa ka katsewayar.

Abuna uku kuma zakaga akoda yaushe idan kanatare da ita zatakasance Mai fara'a dakuma nushadi inhar Bata yin wannan toh badan Allah take sankaba kila walau tanasan kudinka kokuma tana san wani abu awajanka,amma ni shawa rar dazan baka shine kakasance mai iya tsari,kalamai,da Kuma barkwanci inhar ka iya wainnan gaskiya dawuya wani yazo daga baya ya koreka a wajan yarinya inhar tanasanka.

nide a iya sanina wainnan sune hanyar dazaka Gane yarinya tana sanka domin samun wainsu darusan dasuka shafi soyayya kokuma kimiyya kucigaba da bibiyarmu ta wannan shafin na www.hausatk.com.ng